Header Ads

ad728
 • Breaking News

  Ni Da Abokina 002


  Isowarta ke dawuya sai kuwa Allah yayi ikonsa, daman bata san shagon abokin nawa ba, ina ganin mata biyu sunfita a adedeta sahu nace gatanan, shikuwa ya leko waje aikuwa sai yaga itace, tana nesa kadan, na daga mata hannu, tace ni nace eh! Sai kuwa ta taho, isowarta ke da wuya, tace yaya nace ga wanda kuke nema, tana ganinshi kuwa sai ta bini da kallo.

  Anan zan dakata sai a rubutu na gaba zakuji yaya akayi.

  No comments

  Post Top Ad

  ad728

  Post Bottom Ad

  ad728