Header Ads

ad728
 • Breaking News

  Ni Da Abokina 001

  Nida Abokina Watarana da safiyar jumma'a, ina isowa shago na keda wuya, mun gaisa da makwabcina kuma aboki na. Sai yace yau zata zofa! nace wa kenan? Yace! Yarinyan da nabaka labari, yar'uwata itace zata zo garin nan. Oho kana nufin Farida ce, yace eh! Nikuma nace idan tazo nine zanganeta ko baka nunamin ita ba, to tayaya zaka ganeta baka santaba, eh! Tunda labarin da kabani na tabbatar idan na ganta zanganeta. To shike nan bara mugani.
  Anan zan dakata sai a rubutu na gaba zakuji yaya akayi.

  1 comment:

  Post Top Ad

  ad728

  Post Bottom Ad

  ad728