Header Ads

ad728
 • Breaking News

  Bakar Shafi (Blacklist)  Bakar Shafi (Blacklist)  Yau Insha Allah Zamuyi Magana ne Akan Bakar Shafi (Blacklist) Shi Bakar Shafi Ana Anfani Dashi ne wajen Hana Kiran Waya shigowa.  Misali mutum yana damunka da yawan kira kuma kai baka son ya kiraka hanya mafi sauki shine saka numban shi a Bakar Shafi  (Blacklist).  Yadda zaka samu Blacklist a wayarka shine zaka shiga Call setting.

  Bayan nan sai ka shiga Advanced Setting kana shiga zakaga (Blacklist) sai kashiga ka kunnashi (on) bayan nan said ka shiga (Blacklist) numbers inka shiga sai saka number sai ka danna save shikenan.


  Muhammad Saminu

  Mai Tukunya


  Email: Info@maitukunya.com

  Call & Whattap
  09032313448

  No comments

  Post Top Ad

  ad728

  Post Bottom Ad

  ad728