Header Ads

ad728
 • Breaking News

  Hanyoyin Da Zakabi Don Ganin Baka Samu Matsala Ba Wajen Finger Print


  Hanyar Da Mutum Zaibi Don Ganin Bai Samu Matsalar finger print Ba.

  Bayan dogon nazari da nayi sai Nagano hanyarda mutum zaibi don ganin bai samu matsala Ba a gurin finger print.
  Dalilai dayawa suna sanyawa Idan mutum yaje gun zabe yatsunsa suki dauka.

  1. Idan ya kasance mutum na aikin bakin mai ko gas.
  2. Idan ya kasance mutum hannusa mai laushi sosai ne kuma      ya shafa mai.
  3. Idan mace tasaka lalle a hanunta.
  4. Ko kuma in mutum hannunshi mai tauri sosai ne.

  To hanyan da zakubi don ganin kunyi maganin wannan matsalan, Musan man lokacin zabe.

  1. Wanda yake aikin gas ko bakin mai, inyaje gun zabe hannunsa yaki dauka sai ya tsotsi yazansa sanna ya share.

  2. Hanu mai laushi kuma ka shafa mai, shima wanke hanu mutum zaiyi sannan yashare.

  3. Wannan yana bada matsala sosai Amman karkice zaki goge hannunki, don hakan zai haifarda wata matsala daban.

  4. Iran mutum hannunsa mai tauri ne shikuma tsotsan hannu zaiyi yashare.

  Insha Allah Idan mutum yabi wadan nan hanyoyin zai dace Isha Allah.

  Daga naku harkullum 
  Muhammad Saminu Mai Tukunya
  Email:
  Info@maitukunya.com
  Wattapp & Call 09032313448.

  No comments

  Post Top Ad

  ad728

  Post Bottom Ad

  ad728