Header Ads

ad728
 • Breaking News

  [Audio A Blog] Yadda Ake Daura Audio A Blogger


  Assalamu alaikum Barkanku Da Warhaka, Muna Ma Dukkan masu Ziyartan Wannan Shafin namu Fatan Alkairi.

  Ayau zamuyi bayanin yadda ake daura Audio A Blogger, Kafun Mutun Yasamu Damar Dora Audio A Blog, Yana Bukatar Shafin kiwi6 shikuma kiwi6 zakayi rajista dasune da email naka.

  Domin Yin Rajista Da Kiwi6 kashiga NanπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
  Yi Rajista Da Kiwi6 Anan

  Bayan kayi rajista dasu sai ka daura audio a shiwannan shafi na kiwi6 din bayan ka daura sai ka dakko link nashi ka dawo dashi Blog naka ka saukeshi.

  Bayan ka sauke anan ne zaibawa Wanda yashiga shafinka na Blog daman ya sauke wannan audio zuwa wayarsa ta hanyan bin wannan link da ka kawo zuwa shainka.

  Wannan shine karamin hanya da akebi wurin Sanya Audio a Blog.

  Muhammad Saminu
  Info@maitukunya.com
  Call & WhatsApp 09032313448

  #maitukunya

  No comments

  Post Top Ad

  ad728

  Post Bottom Ad

  ad728