Header Ads

ad728
 • Breaking News

  Dalilai guda 15 da Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje zaici zaben sa na 2019 cikin ruwan sanyi...


  Dalilai guda 15 da Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje zaici zaben sa na 2019 cikin ruwan sanyi...

  Daga Umar faruk Kwa

      Akwai dadilai ya yawa Amman ka kadannan
  1...Lokacin da za,ayi zabe a minjibir cewa Kwankwaso yayi mu hadu a mjbr Amman daga karshe kkso babu abinda yayi.

  2...Lokacin da Gwamna Ganduje zaiyi taro kwankwaso ma zaiyi taro za,a hadu a kwanar Dan gora wanene ya kasa zuwa kano?

  3...Lokacin da aka rushe Shugaban cin APC a jihar Kano,,dukkan Shugaban ci hannun Gwamna Ganduje ya dawo.

  4...anyi zaben LGs a Kano kun fitar da naku daga karshe sun goyawa PDP Amman GANDUJE ya cinye 44 LGs.

  5..Kunyi Vedios na dollars domin Ku hada Gwamna da Buhari daga karshe Buharin ne yake karewa GANDUJE campaign kuma yace duk wannan vedios karyace.

  6...Kun ce kune sular cin zaben Buhari da Ganduje 2015...To me yasa yanzu GANDUJE ya bashi kuri,a mafi rinjaye.

  7...2011 Goodlock yaci zabe a Madobi LG..Amman a 2019 Lokacin da yake fada da Ganduje, kwankwaso ya fadi.

  8...kkso yaje ya Lallabi tsohon Gwamnan kano Dr MALAM Ibrahim shekarau daya zo suyi tafiya tare shekarau yaki..Amman da Dr Ganduje yaje daga sunayin tafiyar tare.

  9..kwsyya sun ce Buhari bazai zo kano ba,Amman Buhari yazo harma ya daga hannun Ganduje yace "zamu kara"!

  10...Kkso ya kasa tsayawa takarar senator kano central 15 LGs saboda yasan Shekarau zai kada shi, Amman Dan raini hankali wai ya tsaida (Abba Kabir) yana masa campaign wai zaici 44 LGs karya ne.

  11..sun fara Tunanin neman rigima da satar (Akwati) Amman Buhari ya bada umarni.
      sama da mutum 1,100 Commissioner of police ya kama Yan ta,addan kksyy a kano kunga babu sauran zance.

  12. Ganduje yayi aiki me girma Gwamna ya karasa aiki na Gwamnoni guda biyu kuma ya kirkiri nasa.

  13...Jam'iyar APC tana da Gwamnoni 3 Ganduje,Shekarau, Kabiru gaya..Deputy governor 3 Gawuna,Prof Hafizu da Ruwa Baba,,da haka Kkso zaija dasu.

  14..Ganduje yana yin kokari wajen taimakon Addinin musulunci A Ganduje F.

  15.sannan duk Kano babu kujera daya ta PDP....kawai 4+4 Baba

  Wadannan kawai sun Isa.

  No comments

  Post Top Ad

  ad728

  Post Bottom Ad

  ad728