Header Ads

ad728
 • Breaking News

  [Siyasan Kano] Kwankwasiyya Ta Rushe A Jihar Kano


  Labari Da Dumi Dumi

  Kwankwasiyya Ta Rushe A Jihar Kano

  Labari da dumi dumin sa, wata kotun taraiya mai zama a kan titin Court Road dake Kano ta kwace takarar Gwamna daga hannun Abba Kabir Yusuf dan kungiyar Kwankwasiyya inda ta mikawa Alhaji Ibrahim Al-amin Little bisa rashin gaskiya da aka yi wajen zaben fidda gwani na jam'iyar PDP. 

  Toh tusa fa ta kwacewa bodari, kuma a daidai gabar nan babu wata dama sai dai mu taya mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR murnar lashe zaben sa na ranar asabar.

  Alhamdulillah Kano Ta Ganduje Ce! 

  Salihu Tanko Yakasai
  Special Adviser Media
  Government House Kano
  March 4, 2019.

  No comments

  Post Top Ad

  ad728

  Post Bottom Ad

  ad728