Header Ads

ad728
 • Breaking News

  [SNOOZING] YADDA AKEYIN SNOOZING A FACEBOOK


  YADDA AKE SNOOZING A FACEBOOK....

  Snooze wani tsari ne da Facebook suka samar wanda zai baka damar dakatar da wanda bakason ganin rubutunsa har tsawon kwana talatin 30 ba tare da kayi unfriend ko blocking dinsa ba......

  YADDA AKEYI....

  Sai kaje kan Posting din dashi abokin naka yayi daga sama bangaren dama zakaga wasu digo guda Uku kamar haka ... sai ka danna wajen zai fito maka da wasu sakonni a cikinsu zakaga ansa Snooze Tauraruwa For 30 days sai ka taba wajen shi kenan bazaka kara ganin posting dinsa ba har sai bayan kwana talatin, shi kuma abokin naka bazai san baka gani ba tunda ba rabuwa kukayi ba......

  GA MISALI NAN ZAN SAKA A KASA.  Wannan tsarin zai tema
  ka a lokaci irin wannan da muke ciki, nan da kwana talatin kusan dukkan rigingimum da ake ciki sunyi sauki..

  IDAN BAKA GANE BA SAI KAYI TAMBAYA.

  Info@maitukunya.com
  Call & WhatsApp 09032313448

  #maitukunya

  No comments

  Post Top Ad

  ad728

  Post Bottom Ad

  ad728